Lyrics: ClassiQ – KaWai

 

ClassiQ – KaWai lyrics: All I need is one mic Kawai
Straight to the point am all about the sauti Kawai
And tonight zallan lafazi Kawai
Daga jin jam din kasan it’s Classiq Kawai
Yoh toh! non stop Kawai
If you ain’t talking money malam kayi shiru Kawai
The boy smooking hot bensin Kawai
Cikin marsandi muna tuki Kawai
Am d life of the party Kawai
Muna buga musu kati Kawai
Kudi muketa counting Kawai
Yah…wai na shiga illuminati,
Toh let’s go Kawai
Fresh boy Kawai
My nike look all Fes-Fes Kawai
Soft touch everything laushi Kawai
Haters a gefe Suna ta jin haushi Kawai
Nonsense Kawai

All eyez on me (Yoh 2pac Kawai)
All drinks on me (Kunun zaki Kawai)
All the girls on me (suna ta kallo Kawai)
Bazi on me (woo!)

 

Oh yoh flex basu dab Kawai
Ba wani RnB muna basu rap Kawai
Hiphop muna basu trap Kawai
Ina kallon su da ido daya fettywap Kawai
Ba abun da suka iya sai tusa Kawai
Sara mun suke sunata thank you sir Kawai
Kazo harka kuma fresh chicks Kawai
Up in tha club yeh VIP Kawai
Toh Mu ba ruwan mu da hating Kawai
Hits muke ta creating Kawai
Suna imitating Kawai
We don blow mu na celebrating Kawai
No nonsense Kawai
Common sense Kawai
Keep trying till everything make sense Kawai
In kazo show kuma it’s a shutdown Kawai
Now kawai number one on the countdown Kawai (Countdown Kawai)

All eyez on me (Yoh 2pac Kawai)
All drinks on me (Kunun zaki Kawai)
All the girls on me (suna ta kallo Kawai)
Bazi on me (woo!)
Go down
All my ladies go down
Sexy ladies go
We my fellas
Go down
Kasa kawai
Turn up
You know me

Toh muna nuna musu banbanci Kawai
Now everybody knows me hanci Kawai
Yes they are local kauyanci Kawai
Ba abinda suke ci sai bashi Kawai
Ilimi kawai
Swaggu kawai
And to all the fans one love Kawai
Toh Is non of your business Kawai
And on the beat is shady bizniz Kawai

(Sings Till beat fades)

ClassiQ – KaWai Lyrics

Tags:

Leave a Reply